HONO SANI SHAABAN

Gagarumin taron da akayi a kaduna ranar yau 19 ga watan mayu, a birninnin kaduna inda mai girma honarable muhammad sani shaaban damburan zazzau ya bayanna manufarshi ta tsayawa takarar kujerar gwabna a kaduna, taron yadagawa yan adawa hankali domin kuwa andade baa samu wani taeo a arewa house ba maikama da wanda masaraucin yatara, hakan yasa jahar kadunan tamayar da hankalinta akan gogagen dan siyasar kasancewar dubaga shine taronshi na farko a kaduna amma yaja hakalin jahar inda gabadaya jamaa suka bada goyon bayansu suka halarci taron 
Sai dai munemi muji daga bakin dan takarar amma abin yaci tira 
Kubiyomu zakujimu dauke da karin bayani.

 

Post a Comment

Previous Post Next Post