MAI GIRMA HON. SANI SHA'ABAN YA HALARCI WANI GAGARUMIN TARO

Mai girma Hon. Sani Saaban yahalarci wanni gagarumin taro nasu na sarakuna wanda yahada manyan sarakunan arewa, taron yabada ma'ana sosai ankumayi bayanai manya masu muhimmanci maigirma Damburan Zazzau yayibayani mai motsa zukata dakuma wanda Danmalikin Hausa yahada agidansa dake Kawo Kaduna, Allah ya sama kuma anyi amfani da dama an nada wasu masarautu, Allah yasama taro albarka.
Post a Comment